ha_tq/deu/15/15.md

370 B

Menene Isra'ilawa za su tuna sa'ad da suke ba da kyauta ga wanda za su 'yantas?

Aka gaya wa Isra'ilawa su tuna da cewa suma bayi ne a ƙasar masar.

Menene Ba'israli zai yi wa na miji ko na macen bayi wanda suka ce, "ba zan tafi in barka ba''?

Isra'ilawa za su dauki bisillla su huda kunensa har dogaran ƙofa, kuma shi ko ita za su zama bayin Isra'ila har abada.