ha_tq/deu/15/12.md

283 B

Menene aka umarce Isra'ilawa su ba wa Ba'ibrane ko mace ko na miji wanda za a 'yantar da su a shekara na Bakwai?

Dole za su ba su kyauta daga cikin dabbobin su, daga cikin masussukar hatsinsu, kuma daga wurin matsewar inabinsu, kamar yadda Yahweh Alahnsu ya albarkace Isra'ilawa.