ha_tq/deu/15/09.md

395 B

Menene Isra'ilawa za su lura kada su yi idan shekaru bakwai, shekarun yafe bashi ta yi kusa?

Ba za su hana ba wa ɗan'uwansu matalauci bashi ba a lokacin shekaru bakwai, shekarun yafewa ya yi kusa.

Menene Yahweh zai yi wa Isra'ilawa daga baya domin bawa talaka a lokacin da shekaru bakwai ta kusatta?

Yahweh zai albarkace Isra'ilawa cikin dukkan aikinsu da dik abin da hannunsu ya taɓa.