ha_tq/deu/15/07.md

167 B

Menene aka ce wa Isra'ilawa su yi idan akwai matalauta cikin su?

An gayawa Isra'ilawa kada su taurare zuciyarsu ko su rufe hannunsu daga ɗan'uwan su matalauci ba.