ha_tq/deu/13/04.md

168 B

Menene mutanen Isra'ila za su yi wa annabi ko mai mafarkin mafarkai wanda ya gaya masu su bauta wa waisu alloli?

Za a kashe wannan annabin ko mai mafarkin mafarkai.