ha_tq/deu/13/01.md

311 B

Don menene mutanen Isra'ila ba za su ji kalmomin annabi ko na mai mafarki mai ba da alama mu'ajiza kuma ya ce ''Bari mu bi wasu alloli, wanda baku sani ba kuma bari mu bauta masu."?

Mutanen Isra'ila ba su sauraa ba domin Yahweh yana gwada su domin ya sani ko suna ƙaunarsa da zuciyarsu kuma da dukan ransu.