ha_tq/deu/11/18.md

192 B

Yaushe ne mutanen Isa'ila za su koya wa yaransu dokokin Yahweh?

Za su koya wa yaransu lokacin da suke a zaune, sa'ad da suke tafiya, kuma sa'ad da suke kwance, da kuma sa'ad da suka tashi.