ha_tq/deu/11/16.md

142 B

Menene Yahweh zai yi idan mutanen suka juya gefe suna bauta wa wasu alloli?

Zai yi fushi kuma ya kulle sammai da ba za a yi ruwan sama ba.