ha_tq/deu/11/13.md

215 B

Menene Yahweh zai ba su idan suka saurare dokokinsa, suka ƙaunace sa kuma suka bauta masa da zuciyarsu da ransu?

Yahweh zai ba su ruwan farko dana ƙarshe, domin su tara hatsinsun da sabuwar inabinsu, da mansu.