ha_tq/deu/11/08.md

174 B

Menene za faru da mutanen idan suka kiyaye dukkan dokokin?

Idan suka kiyaye dukka dokokin, za su yi ƙarfi, za su shigo kuma su malake ƙasar, kuma rankunsu zai tsawontu.