ha_tq/deu/11/01.md

172 B

Wane abubuwa guda huɗu ne Yahweh da Musa ya gaya wa mutanen su dinga kiyayewa?

Ya gaya masu su dinga kiyaye umarnin Yahweh, da farillansa, da shari'unsa, da dokokinsa.