ha_tq/deu/10/12.md

214 B

Menene Musa ya ce Yahweh ya na bukata daga Isra'ila?

Yahweh yana bukatar Isra'ila su ji tsoronsa, su yi tafiya cikin dukkan hanyoyinsa, su bauta masa da dukkan zuciyarsu da rayukansau, kuma su kiyaye dokokinsa.