ha_tq/deu/10/10.md

133 B

Har yaushe ne Musa ya zauna a kan dutse a wannan lokaci?

Ya zauna a kan dutse na kwanaki arba'in da dare arba'in, kamar na farko.