ha_tq/deu/10/08.md

226 B

Wane ƙabila ne Yahweh ya zaɓa su ɗauki akwatin alƙawari su kuma tsaya a gaban Yahweh?

Yahweh ya zaɓa ƙabilar Lebi domin su ɗauki akwatin kuma su tsaya a gaban sa su bauta masa kuma su albarkace mutane cikin sunansa.