ha_tq/deu/10/05.md

126 B

Ina ne Musa ya sa dokoki goman da ya gangaro daga dutse?

Ya sa su cikin akwatin da suka kera kamar yadda Yahweh ya umarta.