ha_tq/deu/10/03.md

151 B

Menene Yahweh ya rubuta a alluna na dutse lokacin da Musa ya haura bisa kan dutse da su?

Yahweh ya rubuta dokoki goma a kan alluna kamar na farkon.