ha_tq/deu/09/25.md

152 B

Menene adu'ar musa sa'ad da ya kwanta da fuska na ranaku arba'in da dare arba'in?

Ya yi adu'a cewa Mutanen Yahweh da mallakarsu ba za su hallaka ba.