Ya jefar da allunen kuma ya ƙaryasu a gabansu, ya kwanta da fuska a gaban Yahweh na ranaku arba'in da dare arba'in, kuma bai ci ba bai sha ba.