ha_tq/deu/09/13.md

146 B

Menene ya sa Yahweh ya ce zai shafe sunan Isra'ila kuma ya yi wata babbar al'umma fiye da su?

Yahweh ya ce ya ga cewa su mutane ne masu tauri.