Yahweh ya gaya masa mutanen suka lalace kansu ta wurin juyawa daga hanyar da Yahweh ya umarcesu kuma suka yi wa kansu gumaka.