Yana ƙorinsu ne domin muguntar su, kuma domin ya cika ƙalmar sa da ya rantse wa kakanninsu, Ibrahim, da Ishaku, da kuma Yakubu.