Za su hallaka idan suka manta da wurin da dukiyar su ta fito, idan suka yi tafiya da waɖansu alloli, kuma idan basu saurare muryar Yahweh ba.