ha_tq/deu/08/15.md

159 B

Ta yaya Yahweh ya tanada ruwa da abinci cikin jeji mai ban razana wa mutanen Isra'ila?

Yahweh ya fito masu da ruwa daga dutse fa kuma ya tanada masu manna.