Idan garkunansu da shanunsu suka ƙaru, kuma azurfa da zinariyarsu suka ƙaru, zuciyar su za ta kumbura har su manta da Yahweh.