Tufafinsu basu koɗe daga jikinsu ba kuma sawayen su basu kumbura ba.
Kamar yadda mutum ke horon ɗansa, haka Yahweh ke horon su.