ha_tq/deu/08/03.md

246 B

Menene ya sa Yahweh ya kaskantar da su, ya sa su yunwa, kuma ya ciyar da mutanen da manna?

Ya yi wadanan abubuwa domin ya sa mutanen su sani da ce wa ba da gurasa kadai za su rayu ba amma sai dai ta kowace abin da ke fitowa daga bakin Yahweh.