Za su tuna yadda Allah ya ɖauke girman kai daga gare su kuma ya gwada su na shekaru arba'in a cikin jeji.