ha_tq/deu/07/09.md

169 B

Menene zai faru da waɖanda suke ƙaunar Yahweh kuma suke kiyaye dokokinsa?

Ga masu ƙaunar sa, Allah zai kiyaye alƙawarinsa kuma ya yi aminci ga dubban tsararraki.