ha_tq/deu/07/07.md

146 B

Ta yaya Yahweh ya kiyaye alƙawarinsa ga zaɓabun mutane?

Yahweh ya kiyaye alƙawarinsa kuma ya cecesu daga gidan bauta, daga hannun Fir'auna.