ha_tq/deu/07/04.md

169 B

Ta yaya Isra'ila za su bi da waɖanan al'ummai?

Za su rushe bagadinsu, su farfashe umudansu, su datse Asherim da mazamninta, su kuma ƙone sassaƙaƙƙen siffofinsu.