ha_tq/deu/07/02.md

318 B

Menene tilas Isra'ilawa ba za su yi da mutanen al'umman can ba?

Ba za su yi alƙawari da su ba, ko su nuna masu jinkai, ko su shirya aurayya da su wa 'yan mazansu ko ƴan matansu.

Menene tilas mutanen za su yi wa mutanen ƙasar da Yahweh zai ba su su mallaka?

Tilas za su kai hari kuma su hallakar da su dukka.