ha_tq/deu/05/32.md

217 B

Menene Musa ya ce zai faru da mutanen idan suka kiyaye dukkan dokokin Yahweh da Musa ya umarce su?

Idan suka kiyaye dokokin, za su rayu, kuma zai tafi lafiya tare da ku, kuma za su tsawonta ranakunku cikin ƙasar.