ha_tq/deu/05/17.md

139 B

Menene aka umarcesu kada su yi?

Ba za su yi kisa ba, ba za su aikata zina ba, ko sata ba, ko bada shaidan zur gába da maƙwaptarsu ba.