Yana son ya su tuna cewa su ba'i a ƙasar Masar kuma Allah ya fito da su ta wurin hannu mai ƙarfi da miƙaƙƙen damtse.