ha_tq/deu/05/12.md

158 B

Menene Yahweh ya faɗi game da rana ta bakwai?

Rana ta bakwai ranar Asabanci na Yahweh Allahnsu, gama za su keɓe shi da tsarki ku ma ba za su yi aiki ba.