ha_tq/deu/05/07.md

154 B

Menene Yahweh ya ce wa Isra'ila kada su sassaƙa, ko bauta, ko sujada?

Baza su yi ko su sassaka sifa ko kamanni da ke a sama, duniya ko cikin ruwa ba.