ha_tq/deu/01/43.md

195 B

Menene mutane suka yi da Yahweh ya ce masu kada su kai hari a ƙasar tudun?

Sun yi tawaye kuma suka kai hari a ƙasar tudun, kuma Amoriyawa suka fito găba da su kuma suka kore su kamar zuma.