ha_tq/deu/01/37.md

143 B

Menene Yahweh ya ce wa Musa ya yi wa Yoshuwa ɗan Nun?

Yahweh ya gaya wa Musa ya ƙarfafa Yoshuwa domin zai bi da Isra'ila su găje ƙasar.