ha_tq/deu/01/34.md

169 B

Menene Yahweh ya faɗa cikin fushi?

Ya rantse ya ce, ''Tabbas babu ko ɖaya daga cikin waɖannan mutane na wannan muguwar tsara da zai ga ƙasa mai kyau sai Kaleb.''