Ya gaya masu kada su firgita, domin Yahweh zai ja gaban su kuma zai yi yaki domin su kamar da ya yi a Masar da kuma cikin jeji.