ha_tq/deu/01/26.md

290 B

Menene ya sa mazajen suka ce Yahweh ya fito da su daga ƙasar Masar?

Suka ce Yahweh ya ƙi su kuma ya fito da sus daga ƙasar Masar domin ya hallaka su.

Menene ƴan'uwan su suka faɖi game da mutanen ƙasar?

Suka ce wai Mutanen ƙasar masu girma ne kuma da tsayi fiye da Isra'ilawa.