ha_tq/deu/01/22.md

325 B

Menene ya sa mutane suka tambaye Musa ya aiki da mutane gaba da su?

Suka tambaye Musa ya aiki mutane gaba da su domin su bincika ƙasar kuma su kawao magana game da yanda za su kai hari da kuma game da biranen.

Wanene Musa ya zaba ya bincika kasar kan tudun?

Ya zabi maza goma sha biyu, mutum daya daga kowane kabila.