ha_tq/deu/01/12.md

228 B

Wanene zai taimaki Musa ya ɖauki nawayayoyi, karkiyoyi, da saɓana mutanen?

Za su ɗauki mutane masu hikima, mutane masu fahimta, da mutane masu kyakkyawar shaida daga kowace kabila, a kuma a sanya su shugabanni a bisan su.