ha_tq/deu/01/07.md

143 B

Ga wanene Yahweh ya rantse zai ba ƙasar wa?

Yahweh ya rantse wa Ibrahim, Ishaku, da Yakaubu ya basu ƙasar da su da da zuriyar subayan su.