ha_tq/deu/01/01.md

124 B

Ina Musa yake lokacin da ya yi magana da Isra'íla?

Musa yana ƙeteren Yodan a cikin jeji, a sararin kwarin kogin Yodan.