ha_tq/dan/12/12.md

328 B

A wancan lokaci wanene mutumin da ya sa rigar lilin ya ce zai sa wa albarka?

mutumin da ya sa rigar lilin ya ce zai "Albarkaci wanda ya jira har karshen kwanaki 1,335."

Menene mutumin da ya sa rigar lilin ya ce zai faru da Daniyel?

Ya ce Daniyel zai ka huta Zai kuma tashi a cikin wurin da aka ba ka, a ƙarshen kwanaki.