ha_tq/dan/12/10.md

357 B

A zamanin ƙarshe wanene zai fahimta wanene kuma ba zai fahimtaba abin da kalmar anabcin?

Babu wa ni a cikin mugaye da zai fahimta, amma ma su hikima za su fahimta.

Har sai yaushe ne lokacin da aka kawar da ƙonannen baiko marar fasawa aka dauke she da kuma abin ƙyama mai sa hallakarwa, za'a yi?

Za'a yi kwanaki 1,290 tsakanin waɗannan al'amurai.