ha_tq/dan/12/08.md

278 B

Menene dalilin da mutumin da ke saye da lilin ya bayar don me ya sa Daniyel bai gane abin da mutumni da ke sa ye da lilin ya ke gaya masa ba?

Mutumin da ke saye da lilin, ya ce, ''Tafi tafiyar ka, Daniyel, gama an kulle maganganun nan an hatimce su har sai kwanakin ƙarshe.