ha_tq/dan/12/03.md

396 B

Menene zai faru da waɖan da suke da hikima da kuma waɗan da suka juya da ya wa zu wa ga adalci?

Waɗanda suke da hikima za su haskaka kamar walƙiya ta sararin sama, waɗanda suka juya mutane da yawa zuwa ga adalci za su haskaka kamar taurari har abada abadin.

Har shai yaushe aka gaya wa Daniyel ya kullu littafin?

Ya kulle maganganun nan; ka hatimce littafin har sai kwanakin ƙarshe.