ha_tq/dan/10/20.md

262 B

Menene shi wanda ya bayyana irin ta mutum ya ce zai yi bayan da ya bar Daniyel?

Ya ce zai koma ya yi yaƙi da sarkin Fasiya.

Menene shi wanda ya bayyana irin ta mutum ya ce zai gaya wa Daniyel?

Zai gaya wa Daniyel abin da ya ke rubuce a lattafin gaskiya.